Duba da yadda Al-Ummar Musulmi musamman Hausawa sun watsu cikin duniya baki dayanta akwai wadanda a kasar da suke zama ana samun karancin ilimin addini, hakan yasa basuda mataimaka idan lalura da samesu ta rashin dan uwansu (wato gawar dan uwansu mamaci) basusan yadda zasu wanke gawar baa. Dan haka yasa muka fitar da wanna Application da muta tato muku yadda ake wankan gawa daga koyarwar sunnah ta Manzon Allah (s.a.w) da kuma karantarwar malamai. Haka zakila akwai misalai ta yadda mai karatu zai kara fahimtar abinda ake bayani. Ku tayamu da Adu'a, fatarmu Al-Ummar Musulmi musamman yan Uwa Hausawa su samu ci gaba a fadin duniyarnan baki daya. Download
Al-Muqaddimah Al-Izziyah is a Maliki Fiqh text written by Abu Hasan Al-Maliki Al-Shadhili, he died 939 A.H in Cairo. The book covers all of the primary areas of worship in addition to practical life matters such as marriage/ divorce, commercial transactions and inheritance. It is said that the author wrote this book for the sake of the common community living around the Azhar Mosque in Cairo during his time. While it is not one of the major or relied upon books of the madhab, it's simplicity and eloquence has made it a desired treasure to many. Al-Izziyyah although originally written for a small audience around Azhar, has become a very popular book in West africa, North Africa and Sudan. Download